Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28
Mhiss~B~hal 27 Matar DR. Saiyadee (Love&Pain Story Based On Reality) PURE MOMENT OF LIFE WRITERS [P~M ~L] Dedicated 2 Maman Hanan deary Allahu yabar kauna tnx for being in support deary, Allah yaraya manah Baby Hanan musha biki Kwanciya yayi tah abayan tah ya rungume tah kanshi ya zura tah wuyan tah ya k’ank’ame tah bece komai bah sai shak’ar k’amshin tah dayake yi kuka take sosai, har cikin ranshi yaji abin na sukan sah sabida kukan datake, “Ummunah pls” yace, muryan shi chan k’asan mak’oshi, ture shi take dah sauran k’arfin tah amman ina takasa drip d’in taduba taga ai yama k’are hakan yasa tah cire shi ahannu tah dan tasamu daman ture shi dakyau, kallon tah yake dah idanun sa dah sukayi jaa sosai, Ummunah yace kafin ya manna tah ak’irjin sah dah k’arfi duk k’ok’arin tah takasa tashi tureshi take amman ina k’arfin tah bekai ...